Dadin Kowa Sabon Salo Episode 70

  • Uploaded on 8 Sep 2018

    A ci gaba da tirka-tirka tsakanin Nasir da Stephanie. Madam Gloria za ta yanke shawarar zuwa gidan Malam Hassan don yi masa gargadi a kan alakar Nasir da Stephanie. Shin yaya za ta kasance tsakanin su? Wane irin mataki Malam Hassan zai dauka? Hasatu za matsa wa Malam Audi lallai sai ya roki Malam Musa ya mayar da ita. Shin kuna ganin Hansatu za ta yi nadama kuwa?

    Channel AREWA24

Download Links

TAGS:

Youtube . Hatena . Webry . bd . Tripod . Addto . So-net . Gamer . Google+ . images . ucz . hawaii . nla . dot . bts . ed . dhs . weather